FLOWDIARY IKON ALLAH



A yau ban san yadda zan yi in nuna tsananin katafaren jin daÉ—i da farin cikin da nake ji tun daga can Æ™arÆ™ashin zuciyata ba. Saboda yadda na ga wani babban Æ™atoton cigaban da katafariyar shahararriyar makarantar nan ta koyon fasahar zamani a yanar gizo ta samu. Ci gaban shi ne wakiltar Æ™asarmu Najeriya zuwa wata Æ™asa wato Morocco. Wane irin cigaba ne wannan mai girma haka! 


Da wannan nake cewa duk abin da zaka yi ka yi don Allah. Dubi yadda Malamanmu suka kalli matsalar da ta addabi arewacin Najeriya É“angaren fasahar zamani. Ba mu fahimtar turanci yadda ya kamata. Ba mu san kalmomi na fasahar zamani ba yadda ya kamata. Ba mu san ta ina zamu fara ba. Ba mu san su wanene zamu bi. Ba mu san ya tsarin yake ba. 


Kwatsam sai ga Flowdiary ta zo tana koyar da fasahohi na zamani da harshen Hausa. Suka haÆ™ura da yin turancin duk da cewa idan suka yi da shi sai sun fi samun cigaba da samun É—aukaka da wurwuri. Saboda kowane yare na duniya zai iya karatu a ciki. Suka ce su zasu yi ta ne kawai don mu Hausawa da masu jin Hausa. To yanzu ga shi ta shiga duniya har tana wakiltar Najeriya. 



Ina kira ga mu ‘yan arewa Hausawa mu dage mu shiga makarantar Flowdiary. Na É—auki karatu da muhimmanci. Mu haÆ™ura da wata holewar da ba zata amfane mu a nan gaba ba. Kada mu ce mu mun fi Æ™arfin yin karatu online. A yanzu akwai manyan jami’o’i na duniya ma da suke koyarwa online. Ka yi degree ciki har da Certificate naka ba tare da ka taÉ“a halartar jami'ar ba. Maganar gaskiya raina karatun online gurguwar fahimta ce a wannan zamani. Ilimi ilimi ne a kowace siffa aka yi shi. Babu wani bambanci tsakanin karatu a zahiri da na yanar gizo matuÆ™ar an iya abin da aka koya. 



A taron da Flowdiary ta gabatar ranar 05/04/2025 akwai wanda ya halarci taron daga Abuja. Shi da kansa ya ce a da bai yarda da karatu online ba. Yana ganin kamar ba abu ba ne mai yiwuwa. Amma sai ya yanke shawara ya jarraba shiga Flowdiary. Da ya shiga ba wani daɗewa ya yi ciki ba amma har ya iya kuma ya rinƙa samun aiki yana yi ana biyansa. Me kake tsammani da bai shiga ba? Me kake tsammani da ya daɗe da shiga Flowdiary?



Saboda haka mu rungumi wannan makaranta mai albarka. Ta mu ce don mu aka yi ta. Idan ba mu dage ba to wasu mutane daga wasu Æ™asashen duniya zasu cika ta. Mai yiwuwa ne ma wata rana ka ji Elon Musk ko and Mark Zuckerberg ya ce a sayar ma shi da ita. FLOWDIARY IKON ALLAH CE. ÆŠAUKAKARTA DAGA ALLAH NE. ALLAH KA SA MU DACE. 

Domin shiga ka yi rijista ka shiga wannan link É—in https://flowdiary.com.ng/dashboard/register.php?ref=q3TeWfDs don kai ma ka zama É—alibi a cikinta. 


#FlowdiaryInMorocco #FlowdiaryToTheWorld #FlowdiaryApp #LearnOnFlowdiary #IbrahimMusaGozawa 


Ibrahim Musa Gozawa 

The Producer of Hausa Audiobooks 

14/04/2025 


Post a Comment

0 Comments